Babban sirrin Mallaka maza da mata
Assalamualaikum Yan uwa brk da wannan lokaci Mai albarka Ina muku fatan alkhairi
Da fatan kowa Yana cikin koshin lfy Masha Allah
Gawani mujarrabun sirri da nake tafe dashi awannan gida namu mai albarka
Gameda mallakar Wanda akeso mace ko namiji ko kuma ubangida insha Allah idan ka aikata Wannan sirrin zakayi gdy ga Allah Allah yate maka
Idan kanaso Allah ya Mallaka maka matarka ko budurwarka ko ubangida ko Macen da takeso Allah ya Mallaka mata mijinta sai yadda tayi dashi ko saurayinta to ajarraba Wannan aikin agani cikin yardan Allah
Yadda ake aikin shine Kamar haka ana samun allo arubuta sunan Wanda akeso kafa dubu daya da dari daya da goma Sha daya
Sai awanke bayan anwanke sai asake rubuta Yasin kafa daya itama awanke sai azubu wannan rubutun na sunan adafashi sai ya tafasa sannan azuba na Yasin shima sai suhadu su tafasa gaba daya
Sannan sai asauke anasha kamar Shan shayi ana cewa Allah kamallaka min zuciyar wane ko wance a haka har a gama Sha insha Allah zak/kayi mamaki cikin yardan Allah
Masu bukatar Karin bayani kuna iya samun mu a number namu kamar haka 07066615414. Whatsapp or call insha Allah
Izinin wannan sirrin shine kuyi Mana share tareda like Dan Yan uwa su anfana
Kuna iya samun mu a YouTube channel namu mai albarka ko kuma tiktok account namu
Mai suna kundin malam tv
1 Comments
Allah yasaka
ReplyDelete